Zika: Ba za a fasa Olympic a Rio ba — WHO
Kungiyar lafiya ta duniya WHO ta yi watsi da kiran da kwararru kan lafiya suka yi na a janye wasannin Olympic daga birnin Rio saboda cutar Zika.
View ArticleZa a agazawa Rio de Jeneiro gabanin wasannin Olympics
Gwamnan jihar Rio de Jeneiro, Francisco Dornelles ya ce karfin jihar ya gaza, don haka ba ta da kudin da za ta yi dawainiyar wasannin Olympics.
View ArticleRio 2016: Shin ko za a dakatar da Russia?
Kwamitin kula da wasannin Olympics na duniya, IOC, zai yanke kodai za a hana Russia shiga gasar wasannin Olympics ta Rio ko a a.
View ArticleRio: Ba duka 'yan wasan Rasha aka dakatar ba
Kwamitin shirya wasannin Olympic na duniya ya ce ba zai dakatar da dukkan 'yan wasan tawagar Rasha daga shiga gasar wasannin da za a yi a birnin Rio ba.
View ArticleOlympics: Waiwaye adon tafiya
Daya daga cikin 'yan wasan Super Eagles da suka ci gasar Olympics da aka yi a Atlanta a shekarar 1996, Paskal Patrick, ya shaida wa BBC sirrin abin da ya ba Najeriya nasara da kuma tasirinta a gare shi.
View ArticleYadda gasar Olympics ta shafi 'yan Brazil
Gwamnatin Brazil ta sha suka daga wurin wasu 'yan kasar bayan ta rushe wurare da dama domin gina wurin da za a yi gasar Olympics.
View ArticleTawagar Nigeria za ta taka rawa a Rio - Yola
Tsohon shugaban hukumar wasanni ta Nigeria, Abba Yola ya ce tawagar Nigeria za ta taka rawar gani a wasannin Olympic a birnin Rio na Brazil.
View ArticleOlympic:Tawagar Nigeria ta samu jinkirin isa Rio
'Yan kwallon Najeriya da za su gasar Olympic sun samu jinkirin zuwa birnin Rio saboda jirgin da zai kai su ya bukaci a biya shi kudinsa.
View ArticleKacici-kacici kan gasar Olympics ta Rio
Ku karanta wannan labarin domin shiga gasar kacici-kacici ta Olympics a Rio wadda aka tsara domin fito da irin dabi'un da ke da matukar muhimmanci wajen cimma nasara a harkar wasanni.
View ArticleAn kama ɗan damben Morocco da "fyaɗe"
Ƴan sanda a Brazil sun kama wani ɗamben Morocco bisa zargin yunƙurin yi wa waɗansu mata biyu fyaɗe a Rio de Janeiro.
View ArticleBrazil da Iraq sun buga canjaras a tamaula
Tawagar matasa 'yan kasa da shekara 23 ta Brazil da ta Iraq sun tashi canjaras babu ci a wasan kwallon kafa da suka buga a gasr Olympic.
View ArticleAn hana Rasha shiga Olympic na nakasassu
Kwamitin Olympic na nakasassu na duniya ya soke Rasha daga shiga wasannin bana, sakamakon zargin da ake yi wa 'yan wasan kasar da amfani da abubuwa masu kara kuzari.
View ArticleNigeria ta doke Japan a gasar Olympic
Tawagar kwallon kafar Najeriya bangaren maza ta samu nasara a kan takwararta ta kasar Japan a gasar Olympics a birnin Rio.
View ArticleNigeria ta kai wasan daf da na kusa da karshe
Nigeria ta doke Sweden da ci daya mai ban haushi a wasan kwallon kafa a gasar Olympic da ake yi a birnin Rio na Brazil.
View ArticleMusulma Ba’amurkiya ta farko a gasar Olympic
Ibtihaj Muhammad ta kafa tarihi ta hanyar zama Ba’amurkiya Musulma ta farko da ta taba shiga gasar Olympic, inda za a fafata da ita a wasan takobi.
View ArticleKo sutura na da tasiri a cin wasa?
'Yan wasan kwallon hannu na mata na kasar Jamus sanye da rigar mama da kamfai sun lallasa takwarorinsu na Misra da ke sanye da suturar da ta rufe jikinsu, ko shigarsu na da tasiri ga hakan?
View ArticleOlympic: Tauraruwar ɗan Nigeria ta haska a Tennis
Wani ɗan wasan Nigeria, Aruna Quadri ya isa wasan dab da na kusa da karshe a wasan Tennis na maza da ake yi a gasar Olympic.
View ArticleAwon jikinka/ki ya zo daya da ɗan wasan Olympic?
Ko da wanne ɗan wasan Olympicawon jikinmu ya zo ɗaya?
View ArticleOlympic: An kora dan wasa gida kan kin gaisawa
An kora mai wasan Judoka na Masar, Islam El Shehaby gida, bayan da ya ki gaisawa da abokin karawarsa Or Sasson dan Isra'ila bayan sun kammala wasa.
View ArticleBrazil ta doke Nigeria a kwallon kwando
Tawagar Brazil ta doke ta Nigeria da ci 86 da 69 a wasan kwallon kwando a gasar Olympic da ake yi a birnin Rio na Brazil.
View Article